Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan fashi da makami ne sun harbe mutum daya a Abuja, sun kashe wani mazaunin …
Tag: Rock fame
Alfijr ta rawaito wasu ƴan bindiga da har yanzu ba a tantance su waye ba, sun kashe Lucky Idoko, shugaban matasan jam’iyyar APC a jihar …
Alfijr ta rawaito, an daure wani mutum tsawon shekaru 7 a gidan yari, yunkurin da kungiyarsa ta yi na shigo da Tramadol a salon fasa-kwaurinta …
Alfijr ta rawaito wasu yara yan baiwa sun yi hadin guiwa wajen rera wata waƙa mai suna Bestie Alfijr Labarai Waƙar Bestie ta zo ne …
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan uwa biyu masu shekaru 15 da 11 sun mutu a ranar Juma’a sakamakon ruftawar wani bene mai hawa daya a …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da karrama tsohon sufeto Janar na ‘yan sanda Mohammed Abubakar Adamu na kasa. Alfijr Labarai Kwafin …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Dollar zuwa NairaSiya = 728 / Siyarwa = 741 Pounds zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito makarantar Gidan Gadamina da ke da mazauni a unguwar Galadanchi da ke birnin Kano karamar hukumar Gwale, makaranta ce da aka kafa …
Alfijr ta rawaito wani matashi dan shekara 21, dalibi a Jami a ya kashe iyayensa bayan da ya nemi kudade a hannunsu suka hana shi …
Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin amincewa da Panic Alert Security Systems Limited a kan kungiyar …
Alfijr ta rawaito kotun majistare mai lamba 30 da ke zaman ta a titin Zangeru da unguwar sabon gari a jihar Kano ta Aike da …
Alfijr ta rawaito wata kotun Majistare mai lamba 47 da ke Kano ta ƙi ba da belin wasu matasa biyi nan da aka kama kan …
Alfijr ta rawaito babban alkalin kotun magistrate da take zamanta a Lagos, Kayode-Alamu ta yankewa Bassey hukuncin ne bayan gano shi da tayi, bayan da …
Alfijr ta rawaito gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa ta na shirin yin wata doka da za ta hana cin ganda a faɗin ƙasar. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Jami’in Hukumar kula da kare hakkin mai siya da mai Siyarwa (KSCPC) ta Jihar Kano, ta ce ta gano tare da kama …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Litinin Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …
Daga Rabiu Usman Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a yau Litinin, ta ci tarar Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara da ke …
Alfijr ta rawaito hukumar NDLEA ta kama kwalaben Akuskura 26,600 a Kano, tare da mai hada shi. Alfijr Labarai Jami an sun kama wani fitaccen …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Talata Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito wata kotun magistrate da ke zamanta IKeja da ke birnin Ikko ta tsare wata mata mai suna Folake Adeleye mai shekaru 34 …