Da Ɗumi-Ɗuminsa: NNPP ta lashe dukka kujerun ciyamomi da kansiloli

Kansek

NNPP ta lashe dukka kujerun ciyamomi 44 da kansiloli 484 a zaben ƙananan hukumomi da ya gudana a yau Asabar a jihar Kano.

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa, Farfesa Sani Lawan Malumfashi ne ya baiyana haka.

Ya kuma godewa al’ummar Kano”  bisa yin zaɓen cikin kwanciyar hankali da lumana ba tare da rikici, tarzoma da lalata kayan gwamnati ba”

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *