Baya ta haihu dangane da dakatar da Hon. Ali Musa (HARD WORKER) daga NNPP

IMG 20241026 155941

Mu Shugabannin Jam’iyya na NNPP mazabar Dan maliki, muna amfani dawannan dama, domin sanar da al-ummar wannan mazaba da Karamar Hukuma da Jaha baki daya da kuma shugabannin jami’yya na karamar hukumar Kumbotso da ma jaha baki daya cewa, bamu da masaniya kuma bamu da hannu akan sanarwa da take yawo akan kafafen sadarwa cewa wai an dakatar da dan takarar mu na Karamar Hukumar Kumbotso Hon. Ali Musa Dan malik (HardWorker).

Muna sanar da al-ummar jahar Kano da Shugabannin wannan jami’yyatamu cewa Hon. Ali Musa Danmaliki (Hard Worker) Halartaccen dan Jamiyyarmu ne kuma mai bata gudunmawa kuma dan takarar shugabancin wannanKaramar hukumar ta Kumbotso.

Mungode.

Malam Na Ali.
Haruna Idris Shuaibu
Chairman
Secretare

Chairman NNPP Kumbotso Local Government
Chairman NNPP Kano State
National Chairman NNPP
Kano State Independent Electoral Commission (KANSEIC)

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *