Adaidaita Sun Janye Yajin Aikin da take Yi A Kano
Best Seller Channel
Best Seller Channel
Lauyan da ke kare kungiyar kungiyar adaidaita saho Barrista Abba Hikima ya sanar da manema labarai da matakan da É—aukar ta taka na janye yajin aikin da suka shiga tun ranar Litinin.
Best Seller Channel
Tun a ranar Litinin, 10 ga watan Janairun aka wayi gari da yajin aikin na Yan sahu.
Wannan danbarwar ta soma m bayan masu adaidaita sahun sun yi zargin cewa ana karbar musu kudi na yin sabuwar lambar da suka yi maimakon biyan kudin da suke kullum.
Best Seller Channel
Sun kara da cewarsu, sun nemi gwamnati ta dauke musu ranakun Lahadi tun da jami’an hukumar Karota ba sa fita aiki a ranar amma abin ya ci tura.
Sai dai labaran Kanon ta ce masu A-Daidaita-Sahun ba su da godiyar Allah.