Da Dumi Duminsa!
Gobara ta Tashi a Babbar Kasuwar Nguru ta Jihar Yobe
Best Seller Channel
Best Seller Channel
Wata gobara ta tashi da Sanyin safiyar asabar a Kasuwar karamar magana da ke Nguru jihar Yobe a Nigeria
Auwal Emaso ya shaidawa jaridar Yobe faruwar gobarar, cewa wutar ta fara ne wajen karfe 8 na safiyar Asabar.
Best Seller Channel
Best Seller Channel
Gobarar ta fara ne daga bangaren Yan Gwanjo sai masu Siyar da takarma da yan robobi, shaguna da wutar ta lalata.
Tuni dai jami’an kai agaji da kuma na kashe gobara suka isa wajen domin kashe gobarar.
Allah ya mayar musu da alheri ya tsare faruwar haka nan gaba.