Takaitaccen Tarihin Rayuwar Marigayi Dr. Ahmad BUK Rahimahullahu.

Takaitaccen Tarihin Rayuwar Marigayi Dr. Ahmad BUK Rahimahullahu

Best Seller Channel 

Best Seller Channel 

Dr. Ahmad BUK haifaffen Kasar Ghana ne
Shekarar 1940. 
Cikakken sunansa Sheikh Ahmad Muhammad Ibrahim Bamba wanda aka fi sani da Dr. Ahmad BUK da Kala Haddasana. 
Ya kammala karatunsa a daya daga cikin manyan makarantun kasar Ghana. 
Ya yi karatu a Saudiyya, bayan nan ya dawo Najeriya ya karantar a Jami’ar Bayero da ke Kano inda ya yi digirin digirgir. 
Best Seller Channel 

Dr Ahmad Bamba ya rasu ne a ranar 7 ga watan Janairun 2022 a asibitin koyarwa na Aminu Kano bayan ya sha fama da gajeriyar jinya, ya rasu yana da shekaru 82 a duniya. 
1940 zuwa 2022. 
Dr. Ahmad BUK  ya bar mata 3 da ‘ya’ya 30 ciki har da jikoki da dama. 
Best Seller Channel 

Best Seller Channel 
Dr Ahmad Bamba, fiitaccen malamin ne a wajen koyarwar Hadisin shugaba S A W inda a da can yake karantarwa a Masallacin Jami ar Bayero ta Kano (BUK) amma daga baya ya bude nasa wajen mai suna Darul Hadis.
 
Lokacin ya Jami a ya koyar da fannin Islamic Studies. 

Best Seller Channel 
Allah ya karbi shahadarsa Allah ya shafe kura kuransa Allah ya Bawa iyalansa da al ummar duniya hakurin Rashinsa. 

Slide Up
x