Da Dumi Duminsa! Gwamnatin Najeriya zata baiwa ma’aikatan NYSC Mutum 500 miliyan 10 kowannen su.

FB IMG 1715680126495

Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin baiwa akalla ma’aikata 5,000 masu yi wa kasa hidima (NYSC) naira miliyan 10 kowannensu domin gudanar da ayyukansu na kasuwanci bayan sun kammala shirin NYSC.

Alfijir labarai ta rawaito Ministar cigaban matasa Dr. Jamila Ibrahim ce ta bayyana hakan a yayin bikin bude taron kaddamar da hukumar ta NYSC tare da shugabannin cibiyoyin samar da ayyukan yi a Najeriya, wanda aka gudanar a jiya Litinin a Abuja.

Ta lura cewa wannan shirin bayar da tallafin ya yi daidai da sauye-sauyen NYSC mai zuwa kuma ya banbanta da shirin asusun zuba jari na matasan Najeriya da aka tsara a shekarar 2024.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *