Da Dumi Duminsa: Hukumar Yan Sanda Ta Ragewa Jami’inta Girma Saboda Kama Shi Da Rakiyar Babban Mutum.

IMG 20251208 WA0041

Daga Aminu Bala Madobi

Hukumar Yan Sanda Ta Rage Wa Dan Sanda Girma Saboda Kama Shi Da Rakiyar Babban Mutum.

Hukumar ta ɗauki mataki mai tsauri ne. bayan ta kama CPL Suleiman Musa yana yiwa wani babban mutum VIP rakiya ba tare da sahalewar hukuma ba.

A cewar rahotonni hakan ya sabawa umarnin babban Sufeto Janar na ‘Yan Sandan Najeriya da kuma ka’idojin da Shugaban Ƙasa da ya gindaya kan batun tsaron manyan mutane.

A sakamakon haka, an sauya matsayin sa daga CPL zuwa Constable, alamar cewa rundunar ba za ta lamunci masu yunkurin karya dokar da ta gundaya ba.

Kuna ganin yayi daidai? Kokuwa kuna da shawara!

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *