Bayan rahotan da Alfijir labarai ta wallafa kan cewar wasu fusatattu Mutane mazauna Abuja suka kutsa kai cikin rumbun ajiyar kayan Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya (NEMA) suka dakawa kayan wawaso, mai magana da yawun Hukumar Manzo Ezekiel ya ce tabbas wannan abin ya faru, amma ba a ma ajiyar Hukumar NEMA bane kamar yadda ake zato.
Manzo ya shaida cewar bayan kiraye kirayen da ya samu ne ya saka shi magana da Jaridar Alfijir domin sanarwa da Duniya cewar ba wajen su bane abin ya faru, kuma suna addu ar Allah ya kawowa Al ummar kasar nan mafita da saukin rayuwa ameen.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V