Da Dumi Duminsa! NUC ta Amince MAAUN ta gabatar da Digiri kan Law a Kano, da kuma jerin Darussa a kasa

 Maryam Abacha American University Za ta Gabatar da Law a cikin Shirye-shiryenta na Digiri a kano

Best Seller Channel 

Best Seller Channel 

Hukumar Gudanarwar Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN) tana sanar da jama’a cewa Hukumar Jami’ar Kasa (NUC) ta ba wa jami’ar izinin ba da digiri na farko (LLB) 

Best Seller Channel ta rawaito cewa, shirye-shiryen, hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da shugaban kuma wanda ya kafa jami’ar, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya rabawa manema labarai a Kano ranar Alhamis. 

A cewar sanarwar, ‘masu sha awar karanta International Relations za su iya ci gaba da tura bukatarsu ga Jami ar. 

A cewar sanarwar, jami’ar za ta kuma fara zangon karatun ne tare da wasu kwalejoji uku. 

Gwarzo, ya bayyana cewa maki 120 ne ake bukata na Jamb don shiga Makarantar. 

Best Seller Channel 

Darussan da za a gabatar a makarantar sune kamar haka: 

A. College of Computer and Information management.

1. BSc  Computer Science..

2. BSc Cyber Security..

3 .BSc Software Engineering..

4 .BSc Information Technology..

B. College of Management and Social Science.

1. BSc Accounting..

2. BSc Human Resources Management…

3. BSc Business Administration…

4. BSc Economics..

5. BSc Banking and Finance..

6. BSc Mass Communication…

7 .BSc International Relation..

8. BSc Peace Studies and Conflict Resolutions.

C.  College of Medical Sciences.

1. BNSc  Nursing Science..

2. BMLS  Medical Laboratory Sciences..

3. B.Physiotherapy.

D. School of Law.

1. Bachelor of Law 

Best Seller Channel 

  Wannan sanarwar ta fito ne ta bakin Hukumar gudanarwa ta Maryam Abacha American University Kano. 

Slide Up
x