Gidan Man Mobile dake Awka A Garin Anambra ya kone Kurmus
Best Seller Channel
A yammacin Alhamis ne aka jiwo fashewar wani abu a gidan mai na Mobil a Awka, babban birnin jihar Anambra kuma ana fargabar mutuwar mutane da dama.
Best Seller Channel
Har zuwa lokacin gabatar da wannan rahoto, ba a iya tantance adadin wadanda suka mutu ba.
Ga video nan don gani da ido.
.