Dubun Wata Daliba Ya Cika

 Wani Sabon salon samfurin satar amsa a Jami oin kasar nan

Dubun wannan Dalibar ya cika ne a lokacin da take Zana jarrabawarta ta kamala Jami a. 

Dalibar ta zo da wani Sabon salo ne Wai Kiran salla da usur.

Dama masu Iya magana sun ce! Raba dubu ta barawo rana daya tak ta Mai Kaya.

Ku shiga video don ganewa idonku