Ganduje Ya Zabi Deputy Gwamna Nasir Yusuf Gawuna A Matsayin Dan Takarar Gwamna na 2023 A Kano.

Alfijr ta rawaito an zabi Gawuna ne a taron masu ruwa da tsaki da Gwamna Abdullahi Ganduje ya jagoranta.

An kuma ce masu ruwa da tsakin sun amince cewa tsohon kwamishinan kananan hukumomi da masarautu, Murtala Sule Garo ya zama abokin takarar Gawuna a zaben.

Kamar yadda jaridar Daily Trust ta wallafa