Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan fashi da makami ne sun harbe mutum daya a Abuja, sun kashe wani mazaunin …
Tag: Hotel deals
Alfijr ta rawaito Sabuwar dokar ta birnin New York za ta ci gaba da aiki a halin yanzu bayan da wata kotun daukaka kara ta …
Alfijr ta rawaito bayan da dubun wasu mutane uku da ake zargi da yunkurin sace tsohon ma’aikacin su, Ifenuga Olayinka, bayan ya kore su a …
Alfijr ta rawaito Rikicin masana’antu da ke ci gaba da yaduwa tsakanin Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU da Gwamnatin Tarayya na iya kawo karshe nan da …
Alfijr ta rawaito an gurfanar da wani Magidanci a wata kotun majistare da ke zamanta a Ikeja mai shekaru 42, Austin Anthony, a ranar Talata …
Alfijr ta rawaito ana zargin Mai-unguwar Kuwet da ke yankin Rimin Kebe, Ƙaramar Hukumar Ungoggo a jihar Kano da kaifin sayar da ruwan rijiyar al’ummar …
Alfijr ta rawaito tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce ba wai NNPP ke …
Alfijr ta rawaito dubban mutane ne suka rasa matsugunansu sakamakon ambaliya da ta mamaye Abacheke a karamar hukumar Ohaji/Egbema ta jihar Imo. Alfijr Labarai Wannan …
Alfijr ta rawaito wasu ƴan bindiga da har yanzu ba a tantance su waye ba, sun kashe Lucky Idoko, shugaban matasan jam’iyyar APC a jihar …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Lahadi Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa Naira Siya = 728 …
Alfijr ta rawaito wasu yara yan baiwa sun yi hadin guiwa wajen rera wata waƙa mai suna Bestie Alfijr Labarai Waƙar Bestie ta zo ne …
Alfijr ta rawaito Kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya IPMAN, ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi hakuri yayin da ake kokarin shawo …
Alfijr ta rawaito Jami’an kamfanin Dangote Plc sun bayyana cewa ma’aikatan kamfanin su 27 ne aka harbe a lokacin da wasu ‘yan daba dauke da …
Alfijr ta rawaito gwamnatin Kogi ta fara ɗaukar gaɓaran ƙwato kamfanin siminti na Obajana daga hannun kamfanin siminti na Dangote. Alfijr Labarai Kudurin gwamnatin na …
Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sandan Jihar Kwara, ta bayyana cafke wani matashi mai suna Abubakar bisa zarginsa da harbe ƙaninsa Yusuf ɗan shekera goma …
Alfijr ta rawaito hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani tsohon dan ƙwallon kafa, Emmanuel Okafor a filin jirgin …
Alfijr ta rawaito Fitacciyar Jarumar masana’antar Kannywood Hadiza Aliyu wadda aka fi sanida Hadiza Gabon ta ƙaryata batun cewa ta damfari wani da sunan za …
Alfijr ta rawaito Sojoji a ƙasar Burkina Faso sun hamɓare shugaban gwamnatin sojan ƙasar, Laftanar Kanar Paul-Henri Sandaogo Damiba a ranar Juma’a, bayan ya hau …
Alfijr ta rawaito wata babbar kotu da ke zamanta a jihar Ogun, a ranar Juma’a, ta yanke wa wani Lanso Ogundele hukuncin daurin rai da …
Alfijr ta rawaito wani mummunan haɗari ya lakume rayukan yan sanda uku da wasu mutum uku, bayan da suka ƙone ƙurmus a wata motar dakon …