Alfijr ta rawaito Naira ta fadi kasa da Naira 742 akan kowacce dala a daidai bangaren kasuwar canji (FX), wacce aka fi sani da Black …
Tag: Geek ideas
Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja, babban birnin tarayyar Nigeria a ranar Alhamis ta amince da daukaka karar da ake tsare …
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan fashi da makami ne sun harbe mutum daya a Abuja, sun kashe wani mazaunin …
Alfijr ta rawaito Wasu ‘yan bindiga da har yanzu ba a san ko su wanene ba sun kashe wani dan kungiyar Vigilante na Anambra da …
Alfijr ta rawaito Sabuwar dokar ta birnin New York za ta ci gaba da aiki a halin yanzu bayan da wata kotun daukaka kara ta …
Alfijr ta rawaito Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF), Abubakar Malami, ya baiwa Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) izinin gurfanar da tsohon Ministan …
Alfijr ta rawaito Sama da Sa’o’i 24 Bayan Wasu ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mataimakin Sufeton ‘Yan Sanda (DSP) da wasu jami’ai uku; Hukumomin ‘yan sanda …
Alfijr ta rawaito, ma’aikatan lafiya a karkashin kungiyar hadin gwiwa ta bangaren lafiya (JOHESU) sun yi barazanar shiga yajin aiki bisa ko in kula da …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ceto mutane 9 da aka yi garkuwa da su bayan wani samame da suka kai a …
Alfijr ta rawaito dan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar NNPP Engr. Abba K. Yusuf a ranar malamai ta duniya a wannan shekara ta 2022, …
Alfijr ta rawaito Wani matashi dan Najeriya ya sayar da kodar sa domin ya samu sabuwar wayar iPhone da aka saki a farashin sama da …
Alfijr ta rawaito Kungiyoyin Ilimi Biyu Bayan Tsangwama da Tattaunawa, wanda ba a samu sakamako mai kyau ba, Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya, a ranar …
Alfijr ta rawaito wani ibtila’i ya faru a ranar Lahadi, yayin da wani mutum da har yanzu ba a kai ga gane ko wanene ba …
Alfijr ta rawaito Fitacciyar Jarumar masana’antar Kannywood Hadiza Aliyu wadda aka fi sanida Hadiza Gabon ta ƙaryata batun cewa ta damfari wani da sunan za …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Dollar zuwa NairaSiya = 728 / Siyarwa = 741 Pounds zuwa Naira Siya …
. Alfijr ta rawaito Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabinsa na karshe a ranar da Najeriya ke cika shekara 62 da samun ƴancin …
Alfijr ta rawaito kimanin karnuka sama da miliyan 2.6 ne ake sa ran za su ci gajiyar shirin rigakafin cutar zazzabin cizon sauro na Gwamnatin …
Alfijr ta rawaito ‘yan bindiga kimanin 20, a ranar Laraba, sun kashe sojoji uku tare da raunata daya a wani harin kwantan bauna da suka …
Alfijr ta rawaito Manhajar Google ta sanar da sabbin abubuwa guda shida da ci gaban bincike don taimakawa mutane tattarawa da gano bayanai ta sabbin …
Alfijr ta rawaito babban bankin nageiya CBN ya ce ya fara cirewa daga asusun wadanda suka kasa cika alkawurran da ya dauka na ci gaban …