Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da bada jimillar N93.8 miliyan a matsayin tallafin karatu ga dalibai 179 ‘yan asalin Jihar Kano da ke karatu a Nigerian Law School (Makarantar Dokoki).
An ce kowanne ɗalibi daga cikin waɗannan ya samu kudin tallafi don karatunsa, wanda zai taimaka wajen rage musu nauyin kuɗaɗen karatu har a makarantar.
Wannan tallafi ya zo ne a matsayin wani ɓangare na shirin gwamnati na tallafa wa ‘yan asalin jihar wajen samun ilimi mai zurfi a fannin shari’a.
Sakataren Gwamnatin Jihar Kano ne ya wakilci Gwamna Abba Kabir Yusuf wurin gabatar da wannan sanarwa a taron da aka shirya domin bayar da tallafin.
Radio Kano
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t