Gwamnan Jihar Umaru Dikko Radda ya bada wannan umarnin ne biyo bayan tabarbarewar tsaro tare darkuwa da Dalibai da ake samu a halin yanzu.
A baya-bayanan ne dai aka sace dalibai mata a 25 a maga dake Jihar Kebbi da Jihar Kwara da kuma Neja.
Wannan na daga cikin babban dalilin da Radda ya dau wannan matakin a jihar, duba da abinda ya taɓa faruwa makamancin haka a jihar a baya.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t