Gwamnatin jihar Kano ta maka Murtala Sule Garo da wasu mutane shida a gaban kotu bisa zargin su da almundahanar miliyan dubu ashirin da hudu.
Sauran mutanan sune Mohd Sule Garo da Mustapha Sule Garo da kuma Isah Musa Kera.
Sauran sune kamfanin MJ Multipurpose Service LTD da AU Future Investment LTD da kuma Shoreditch General Resources LTD.
Cikakken Bayani
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai ๐๐
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj