Hotunan Yadda Matan Kannywood Rankatakaf Suka Zo Taya Asamu Sani Murnar Bikin Auren Yarta Aisha

FB IMG 1734215548094

Yadda Matan Masana’antar Kannywood Rankatakaf Suka Ta Taya Asamu Sani Murnar Bikin Auren Yarta Aisha.

wannan Bikin ya bada armashi sosai tare da jaddada zumunci tsakanin tsofaffin jaruman Kannywood da sabbin mata na yanzu.

Asma’u Sani tayi fice wajen taka rawa a matsayin uwa a wannan masana antar tsawon lokaci, Alfijir Labarai na taya ki murnar wannan aure Allah ya tabbatar da alheri tare da zaman lafiya ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *