Ibtila’i: Gobara ta kara tashi a wani yanki da ke kasuwar Singa yau Alhamis

IMG 145050 19226 1771509057251

Gobara ta kara tashi a wani yanki da ke kasuwar Singa yau Alhamis, wannan karo na uku kenan ana haɗuwa da wannan masifar gobarar

Yanzu haka Jami’an kashe gobara na ci gaba da yin Kokarin su wajen dakile yaduwar wutar zuwa wasu guraren.

Allah ya kawo mana maganin wannan masifar albarkacin shugaban halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallama.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *