Wani jirigin sama mai saukar Ungulu da ke dauke da shugaban bankin Access, Herbert Wigwe da wasu mutane biyar, ya yi hatsari a Jihar California ta Amurka, kuma duka Fasinjojinsa sun rasu
Alfijir labarai ta rawaito Jaridar new York time ta r bayyana jirgin ya nufi Las Vegas ne lokacin da ya faɗo kusa da wani gari mai iyaka tsakanin Nevada da California a daren Juma’a.
Wigwe da matarsa da ɗansa suna cikin jirgin da ya yi hatsari ya faɗo a California kusa da iyakar Nevada.
Fasinjoji shida ne a cikin jirgin kuma babu wanda ya tsira. Gwamnatin Amurka ta tabbatar da mutuwar dukkan mutanen da ke cikin jirgin.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V