Wani mummunan ibtila’in gobara da ya faru a kasuwar kayan abinci ta Singa a jihar Kano, da kusan karfe uku na daren Lahadi ta haddasa asarar dukiya mai tarin yawan da ba a tantance ba zuwa yanzu.
Rahotanni sun bayyana cewar gobarar ta shafi shaguna ne a Gidan Mazaf da Gidan Taki da kuma Gidan Katsinawa dake cikin kasuwar akan titin Bello Road.











Muna fatan Allah ya kiyaye afkuwar irin wannan a nan gaba, Ya mayar da alkhairin abubuwan da aka rasa sakamakon iftila’in, amin
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t