Cikin alhini mu ke sanar da rasuwar ɗaya daga Daraktocin Hukumar Gudanarwar Rukunin Tashoshin Freedom Radio da Dala FM Alhaji Shehu Ɗalhatu.
Marigayin ya rasu a yammacin Jumu’ar ne a birnin Madina na ƙasar Saudiyya, an bada umarnin yin jana’izarsa.
Ana karɓar gaisuwa a gidan Wazirin Dutse Alhaji Bashir Dalhatu da ke Hotoro Kwanar Maggi.
Muna addu’ar Allah ya gafarta masa ya bamu haƙurin jure wannan rashi.
Sanarwa daga Hukumar Gudanarwa ta Freedom Radio.
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj