Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji un! Allah Ya Yiwa Sirikar Abdullahi Umar Ganduje Rasuwa

Screenshot 20240624 112014 Chrome

Shugaban jam’iyyarAPC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje,ya sanar da rasuwar surukarsa, Hajiya Asiya Muhammad Gauyama.

Hajiya Asiya Muhammad Gauyama, mahaifiyar Farfesa Hafsatu Abdullahi Umar Ganduje ce

A yau ne da misalin karfe biyu na rana ake shirin yin sallar jana’izar Hajiya Asiya Muhammad Gauyama agidan Dr. Abdullahi Umar Ganduje dake kan titin Miyangu a jihar Kano.

A wata sanarwa da babban sakataren yada labaraina shugaban jam’iyyar APC na kasa Edwin Olofu ya fitar, ya mika sakon ta’aziyyar jam’iyyar ga FarfesaHafsatu Abdullahi Umar Ganduje da iyalanta baki daya.

Allah ya jikanta da rahama ya gafarta mata.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *