Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: APC

FB IMG 1776963802181
Labarai, Majalisar Kano

Kwamitin Majalisar Kano ya tantance Murtala Garo a matsayin Mataimakin Gwamna

Posted onApril 23, 2026April 23, 2026

Majalisar dokokin Kano ta kammala tantance Hon. Murtala Sule Garo, wanda Abba Kabir Yusuf ya nada domin mukamin Mataimakin Gwamna. Kwamitin tantancewar, karkashin jagorancin Mataimakin …

FB IMG 1776840782911
Kano, Labarai

Gwamna Yusuf Ya Mika Sunan Murtala Garo Ga Majalisa Domin Tantance Shi A Mataimakinsa

Posted onApril 22, 2026April 22, 2026

Gwamnan Kano ya miƙa sunan Honourable Murtala Sule Garo domin tantance shi a zauren majalisar dokokin jihar Kano, a matsayin mataimakin gwamna. Wannan na ƙunshe …

IMG 204650 10426 1775850422812
Abba Gida Gida, Labarai

Canja Jam’iyya a Siyasar Kano Ya Zo a Kan Lokaci Kuma Muniface Mai Kyau– Inuwa Waya

Posted onApril 10, 2026April 10, 2026

Fitaccen ɗan siyasar Kano, Hon. Inuwa Ibrahim Waya, ya bayyana sabon sauyin tsarin siyasa da ya shafi Gwamna Abba Kabir Yusuf a matsayin wanda ya …

FB IMG 1775680444338
ADC, Labarai

Jam’iyyar PDP da ADC sun yi ganawar sirri a Abuja kan yiwuwar hadaka gabanin zaɓe

Posted onApril 8, 2026April 8, 2026

Wata babbar tawaga ta jam’iyyar PDP karkashin jagorancin Tanimu Turaki ta gudanar da ganawar sirri da shugabannin jam’iyyar ADC da David Mark ke jagoranta a …

FB IMG 1775407621254
INEC, Labarai

INEC ta dakatar da shirye-shiryen sabunta rajistar masu zaɓe a Najeriya

Posted onApril 5, 2026April 5, 2026

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayar da umarni ga dukkan Kwamishinonin Zaɓe na Jihohi (RECs) da su dakatar da duk wani …

IMG 121758 201025 1760959086441
Labarai, Majalisar Wakilai

Ta Dabo: Yan Majalisar Wakilai 7 daga jihar Kano sun sauya sheka daga NNPP zuwa APC

Posted onMarch 31, 2026March 31, 2026

‘Yan Majalisar Wakilan na Jihar Kano sun sanar da sauyin shekar ne a wasu wasiku da Shugaban Majlisa Abbas Tajuddeen ya karanta a Zauren Majalisar …

IMG 20260330 WA0841
APC, Labarai

Ana Wata: Sabon Rikici Ya Kunno Kai A Jami’ar APC Kano, Sanata Sumaila Yayi Fatali Da Taron Abba Gida Gida

Posted onMarch 30, 2026March 30, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Bayan Fatali Da Taron Gwamna Yusuf, Sanata Kawu Sumaila ya jagoranci “Muhimmin taro” da ‘Yan Majalisar Kano ta Kudu. ‘Yan majalisar …

FB IMG 1774866759461
APC, Labarai

Da Dumi Duminsa: Nasiru Gawuna, ya yi murabus daga mukaminsa na (FMBN)

Posted onMarch 30, 2026March 30, 2026

Shugaban Kwamitin Gudanarwa na Bankin Lamuni na Tarayya (FMBN), Nasiru Gawuna, ya yi murabus daga mukaminsa. hakan na zuwa ne yayin da Gawuna ya kammala …

FB IMG 1760790928482
Kotu, Labarai

Ana Wata: Kotu ta cire shugaban ƙaramar hukumar Kumbotso daga muƙamin sa

Posted onMarch 24, 2026March 24, 2026

Babbar Kotun Jihar Kano karkashin jagorancin Mai Shari’a Abdu Mai Wada Abubakar ta yanke hukuncin tube Abdullahi Basaf daga mukaminsa na shugaban karamar hukumar Kumbotso, …

IMG 150955 20326 1774015818739
Labarai

Alh Murtala Sule Garo ya taya Musulmi murnar barka da sallah 

Posted onMarch 20, 2026March 20, 2026

Tsohon Dan Takarar mataimakin gwamna a jam’iyyar APC a shekarar 2023, Murtala Sule Garo, ya taya al’ummar Musulmi barka da sallah. Garo ya bayyana hakan …

IMG 20260318 WA0095
APC, Labarai

Gamayyar Ƙungiyoyin APC sun amince da kungiyar Sen Yari The Renewed Hope Network TRN

Posted onMarch 18, 2026March 18, 2026

Kungiyoyin goyon bayan jam’iyyar APC guda dubu ɗaya da ɗari biyar (1,500) da aka yi wa rajista sun amince da marawa shirin Renewed Hope Network …

IMG 20260312 WA0653
Kotu, Labarai

Kotun Tarayya Ta Hana Gwamna Aiyedatiwa Sake Tsayawa Takarar Gwamnan Ondo

Posted onMarch 12, 2026March 12, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Akure, babban birnin jihar Ondo, ta hana gwamnan jihar, Lucky Aiyedatiwa, sake tsayawa …

FB IMG 1772648165878
Labarai, NNPP

NNPP ta zakulo yadda aka siyarwa da Muhyi Magaji motocin gwamnati kan ƙasa da Miliyan 1.5

Posted onMarch 4, 2026March 4, 2026

A yayin da ake ce-ce-ku-ce game da kwato motocin gwamnati daga kwamishinonin da suka yi murabus a gwamnatin Abba Kabir Yusuf suka bi Sanata Kwankwaso, …

1004983306
APC, Labarai

Yadda shugaban APC na ƙasa, da sauran jagororin jam’iyyar na Kano suka yi wata ganawa a gidan gwamnati a daren Lahadi.

Posted onFebruary 16, 2026February 16, 2026

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya karɓi baƙuncin shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Nentawe Goshwe Yilwatda da sauran jagororin jam’iyyar na jihar Kano a gidan …

IMG 130742 12226 1770898081134
APC, Labarai

Magoya Bayan Waiya Sun Fusata Kan Kin Naɗa Shi Shugaban Kwamitin Yaɗa Labarai a bikin Karɓar Gwamna a APC

Posted onFebruary 12, 2026February 12, 2026

Magoya bayan Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya, na ci gaba da nuna bacin ransu kan yadda aka sanya shi memba kawai …

FB IMG 1769793769456
APC, Labarai

Sauya sheƙar Gwamnan Kano zai ƙarfafa haɗin kan Arewa maso Yamma  – In Gwamna Radda

Posted onJanuary 30, 2026January 30, 2026

Gwamnan Jihar Katsina kuma Shugaban ƙungiyar Gwamnonin Arewa maso yamma, Umaru Radda, ya bayyana sauya sheƙar Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zuwa jam’iyyar APC …

IMG 173910 27126 1769531969780
APC, Labarai

Ra’ayin Mai Rubutu: Me zai faru kasancewar Gwamna Abba ya koma jam’iyyar APC

Posted onJanuary 27, 2026January 27, 2026

Daga Muhammad Garba Siyasar Kano ba ta taɓa kasancewa tsayayyiya ba. Siyasa ce mai motsi da sauyawa, wadda akidar jam’iyya, mutane, buri, da kuma rikicin …

IMG 20260105 WA0641
APC, Labarai

“Ka yi murabus, ka daina tayar mana da zaune-tsaye a Jam’iyyarmu — Jam’iyyar APC ta gargadi Wike

Posted onJanuary 5, 2026January 5, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Sakataren jam’iyyar APC na ƙasa, Sanata Ajibola Bashiru, ya yi kakkausar suka ga Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, inda …

IMG 20251231 WA0291
APC, Labarai

Jigo a Jamiyyar APC ta Adamawa ya bukaci matasa da su rungumi zaman lafiya dan samun cigaba

Posted onDecember 31, 2025December 31, 2025

Wani babban jigo a jamiyyar APC ta jihar Adamawa Abdurrahman Haske  yayi kira ga matasa na karamar hukumar Lamurde  da su guji tayar da fitina …

FB IMG 1766953589601
Kano, Labarai

Murtala Garo na iya zama mataimakin Abba idan shirin Gwamnan na komawa APC ya tabbata

Posted onDecember 28, 2025December 28, 2025

Salma Muhammad Jega Idan ba a samu wani sauyi na ƙarshe ba, gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, zai fice daga jam’iyyar NNPP zuwa jam’iyyar APC …

Posts pagination

1 2 3 … 5 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab