Marigayin ya rasu yabar ƴaƴa da Jikoki da dama, cikin ƴaƴan nasa akwai shugaban ƙungiyar masu sayar da gidaje, filaye da bayar da haya, ta jihar Kano KAPADA, Alhaji Isah Jibril Isah, mai laƙabin Kaci-Ƙasa
Za’ayi jana’izar marigayi Farfesa Jibril Isah Ɗiso, yau Juma’a da ƙarfe 01:00 na rana, a masallacin Juma’a na Bin Abbas da ke mazaunar Tanko a nan Kano.
Da fatan Allah ya jiƙansa ya gafarta masa, idan tamu tazo yasa mu cika da imani, Ameen
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj