Innalillahi Wa Inna Ilaihirajun Allah Ya yiwa Nura Sharif Iyantama Rasuwa

FB IMG 1771797365735

Kafin rasuwarsa Film Editer ne Kuma Camera man ne a kamfanin Iyantama Multi Media daga baya ya zama Producer /Directer.Yayi Editing/Producing da Directing Hausa Films da dama.

Nura mutumin kirki ne yayi ayyuka da kamfanoni da dama ciki harda Babban kamfanin shirya fina-finai na Sarari Classic na Dr.Sarari, sannan Kuma a wannan shekarar data gabata 2025 yayi ayyuka da kamfanin Abdul Amart Mai kwashewa har rasuwar sa suna tare da Abdul Amart.

Nura Shareef mutum ne Mai juriya da Hakuri da sanin mutuncin mutane.

Za’ayi jana’izar sa gobe Litinin a Dandago sabon titi gidan Sharif Hamidan da karfe 10, na safe.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *