Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah ya yiwa Alh Bashir Tofa Rasuwa a Daren lahadi .

 Innalillahi wa inna ilaihirraji un 
Allah ya yiwa Alh Bashir Tofa Rasuwa a Daren lahadi .

Best seller Channel

Best seller Channel ta rawaito iyalan marigayin sun bada sanarwar ne a Wani group da marigayin yake jagirantarmu kan tallafawa almajirai

Za a sanar da lokacin Jana ida daga baya

Slide Up
x