Innalillahi wa’inna ilaihi raju’un
Allah Ya Gafartawa Dr Ahmad BUK, Ya sa Aljanna Makomarsa.
Best Seller Channel
J
Best seller Channel
Freedom radio ta rawaito, za ayi jana’iza bayan Sallar Juma’a a Masallacin Darul Dadith dake Tudun Yola Kabuga Kano. Karfe 1:30.
Allah ya gafarta masa