Allah ya yiwa mahaifin Barr Muhammad Sani Rasuwa a yau Talata, ya rasu ne yabar mata da yaya da jikoki. An yi jana’izarsa bayan sallar la’asar a unguwar Hausawa Zoo Road bayan asibitin yara na Isyaku Rabi’u
Barr Muhammad Sani na ɗaya daga cikin shugabannin jaridar Alfijir labarai. Amadadin kafatanin ma’aikatan kamfanin Alfijir Labarai muna mika sakon Ta’aziyyarnu ga Barasta Allah ya jikan Baba Annabi yasan da zuwan sa ameen.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t