Allah Ya karbi rayuwar tsohon Alkalin Alkalan Nigeria Justice Ibrahim Tanko Muhammad, dan asalin garin Giade jihar mu na Bauchi
Marigayi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya naɗa shi mukamin Chief Justice of Nigeria a shekarar 2019, ya ajiye aiki a shekarar 2022 saboda dalili na rashin lafiya, ya rasu yau yana da shekaru 71 a duniya
Bayan kasancewarsa Lauya mai shari’ah kuma Malamin addinin Musulunci ne

Allah Ya jikansa da rahama Allah ya shafe kura-kuransa Ameen ameen
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t