Allah Ya karbi rayuwar tsohon Alkalin Alkalan Nigeria Justice Ibrahim Tanko Muhammad, dan asalin garin Giade jihar mu na Bauchi Marigayi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari …
Allah Ya karbi rayuwar tsohon Alkalin Alkalan Nigeria Justice Ibrahim Tanko Muhammad, dan asalin garin Giade jihar mu na Bauchi Marigayi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari …
Hukumar Kula da Ma’aikatan Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dauki matakai kan wasu jami’anta bayan kammala binciken Kwamitin Karɓar Ƙorafe-ƙorafen Jama’a na Alkalanci (JPCC). …
Gwamnatin Jihar Kano ta zargi Mai shari’a Simon Amobeda na babbar kotun tarayya da nuna son zuciya a shari’ar zaben kananan hukumomi da aka gabatar …
An gurfanar da tsohon aƙalin kotun shari’ar Musulunci, Mahmoud Shehu, a gaban kotun majistare da ke Tudun Wada Zariya, kan laifin cin zarafin wata matar …
Malam Abduljabbar Kabara ya dakatar da lauyan da yake kare shi a Kotun Daukaka Kara. Alfijir labarai ta ruwaito yayin zaman Kotun na yau Laraba …
Hukumar da ke kula da harkokin shari’a a jihar Nasarawa ta dakatar da Alkalin Alkalai Vincent W. Gwahemba sakamakon zarge-zargen cin hanci da rashawa. Alfijir …
Alfijr ta rawaito Alkalan kotun daukaka kara ya mutu a cikin kotun lokacin shari’ar rana. Mai shari’a Lokulo-Sodipe har zuwa rasuwarsa yana daya daga cikin …