Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un Allah Ya Yiwa Kanin Alh Auwal Muhd Lawal Hussain Da Matarsa rasuwa

Allah ya yiwa Kani ga Alh Auwal Muhammad Lawal Shugaban Asibitin Best Choice da Best Medix Pharmacy & Store Hussain da Matarsa rasuwa lokaci guda.

Anyi janaizar su kamar yadda addinin musulunchi ya tanada ranar asabar da yammaci a Garin Abuja,

Yanzu haka ana zaman makoki a kano Shagari Quarters gidan mahaifansa.

Muna addu’a Allah yaji kansu da rahama ya gafarta masa.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *