Iyalan Marigayi Sarkin Kano Ado Bayero, Sun Nesanta Kansu Daga Wata Mata Da Ke Cewa Matar Babansu ce

FB IMG 1724594158714

Iyalan marigayi Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero, sun nesanta kansu daga wata dangata da wata mata da ake cewa matar Marigayi Sarki Ado ce a jihar Edo.

Alfijir Labarai ta rawaito wannan na kunshe wata sanarwa da suka fitar a ranar Asabar mai ɗauke da sa hannun Aminu D. Ahmad, tsohon Babban Jami’in Tsaron Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero, ta ce labarin ko kaɗan ba gaskiya ba ne, wani shiri ne na ɓata sunan marigayin.

Idan zaku iya tunawa kwanakin baya gwamnan jihar Kano ya sanar da biya wa Zainab Jummai, wacce take ikirarin ‘yar Marigayi Sarkin Kano ce Alhaji Dakta Ado Bayero, kudin haya a gidan da ita da mahaifiyarta ke zaune a Lagos.

Aminiya

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *