Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya bayar da tallafin karatu na sama da naira miliyan 30 ga wasu dalibai 20 ƴan jihar Kano …
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya bayar da tallafin karatu na sama da naira miliyan 30 ga wasu dalibai 20 ƴan jihar Kano …
Daga Jaafar Jaafar Ya kamata gwamnatin Kano ta yi amfani da wannan dama ta ta’aziyyar rasuwar Galadiman Kano Abbas Sanusi domin daidaita rikicin masarautar Kano. …
Allah ya yiwa Mai girma Galadiman Kano Alh Abbas Sunusi Bayero rasuwa. Mahaifin shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Abbas Rasuwa Allah Ubangiji yajikansa ya gafarta masa. …
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya sanar da hakan Yana Mai bayyana cewa yin hakan ya biyo bayan wasu dalilai. Yace bayan …
Aminu Babba Dan’agundi, Sarkin Dawaki Babba kuma ɗaya daga cikin manyan masu naɗa sarki a masarautar Kano, ɓangaren Sarki na 15 da gwamnatin Kano ta …
Dubbunan al’umar jihar Kano ne suka tari Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Bayan dawowarsa daga kasar Egypt a wata ziyarar aiki da …
Iyalan Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero sun bayyana cewa dauke daurin auren ‘yar Sarkin Bichi Alhaji Nasiru ado Bayero Wato Maryam wacce zata auri …
Babbar Mai Shari’a ta jihar Kano, Dije Abdu Aboki ta sanya ranar 12 ga watan Oktoba a matsayin ranar yanke hukunci kan karar da gwamnatin …
Sarki Sanusi Lamido Sanusi na II, yayi taddi ga masu sukarsa game da kafet din dake dauke da sunansa, in da yace Khalifa Muhammad Sanusi …
– Daidai lokacin da Sarki Aminu Ado Bayero ke gyaran fadar Nasarawa Wani bincike na musamman ya nuna cewar a Makabartar dake Fadar Gidan …
Iyalan marigayi Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero, sun nesanta kansu daga wata dangata da wata mata da ake cewa matar Marigayi Sarki Ado …
Gwamna Abba Kabir ya ce girma da darajar Bichi a masarautar kano ta sa tasa bai dawo da Sarkin Bichi ba. Alfijir labarai ta ruwaito …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar. Alfijir labarai ta ruwaito waɗanda aka naɗa ɗin su ne …
Bayan da babbar da kotun jihar Kano ta zartas da hukuncin haramtawa sarakunan Kano biyar ci gaba da gabatar da kansu a matsayin sarakuna, tare …
Rahotanni na nuni da cewa wata gobara ta tashi a Fadar masarautar Kano ta kofar kudu. Izuwa yanzu dai ba‘a tabbatar da musabbabin afkuwar gobarar …
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, tare da mai martaba sarkin Kano, Malam Muhammad Sanusi II, sun gabatar da Sallar Idin babbar Sallah a …
Hotunan Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero Yayin Halaryar Sallar Idi Mai Martaba ya karbi gaisuwa daga masoyansa sannan bayan idar da Sallar ne …
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya ce bai damu da yiwuwar wani gwamna ya zo ya cire shi daga sarautar ba. Alfijir labarai …
An Samu Tsaiko A Shari’ar Sarautar KanoBabbar Kotun Jihar Kano ta dage sauraron shari’ar zuwa ranar 24 ga watan Yuni, 2024. Alfijir labarai ta ruwaito …