Jamhuriyar Nijar Ta Shirya Saka Linzami Kan Amfani Da Social Media A Fadin Kasar

IMG 20250304 141519

Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Intanet na jamhuriyar Nijar, Sidi Mohamed Raliou, ya ce ƙasar na da niyyar saka linzami ga masu amfani da kafofin sada zumunta.

Kamfanin dillancin labaran Nijar ya ruwaito ministan na bayyana hakan a lokacin da yake bayani game da ayyukan ma’aikatarsa a shekarar 2024 a gidan talabijin ɗin ƙasar.

Minista Sidi Mohamed Raliou ya bayyana cewa shi da abokan aikinsa suna tunanin hanyar da ta fi dacewa wajen ƙayyade amfani da kafafen sada zumunta musamman ga waɗanda ke amfani da su cikin jama’a da yawa maimakon mutane ƙadan.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibiyarmu ta 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IqPyC2oGzdQ9NudcMXFqHZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *