Daga Aminu Bala Shugaban ƙasar Nijar, Janar Muhammad Tchiani, ya bayyana cewa “Babu wani makamin daya isa ya gitta ta sararin samaniyar mu ba tare …
Daga Aminu Bala Shugaban ƙasar Nijar, Janar Muhammad Tchiani, ya bayyana cewa “Babu wani makamin daya isa ya gitta ta sararin samaniyar mu ba tare …
Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Intanet na jamhuriyar Nijar, Sidi Mohamed Raliou, ya ce ƙasar na da niyyar saka linzami ga masu amfani da kafofin …
Daga Aminu Bala Madobi A ranar Laraba ne wa’adin ficewar kasashen Mali, Nijar da Burkina Faso daga kungiyar ECOWAS, zai fara aiki bayan shafe shekara …
Cikin Hirarsa da BBC ministan yaɗa labaran ƙasar, Mohammed Idris ya ce Najeriya ba ta taɓa ƙulla wata alaƙar soji da Faransa ko wata ƙasa …
Kasar Chadi ta ba da sanarwar kawo karshen yarjejeniyar ayyukan sojan da ta sabunta da Faransa a shekarar 2019. Gwamnatin Chadin ta ce ta dauki …
Sama da mayaƙa 400 da suke addabar yankunan arewacin jamhuriyar Nijar ne suka miƙa wuya a birnin Agadez, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na ƙasar, …
A harin na farko da aka kai a yammacin yankin Tillaberi a ranar Lahadin da ta gabata, ‘yan ta’addar da suka kai ɗaruruwa sun kashe …
Wasu ‘yan tsirarun jami’an sojin da aka dorawa alhakin tsare ofishin jakadancin Amurka ne kawai suka rage, a cewar mai magana da yawun Pentagon Sabrina …
Daga cikin wadanda aka kama har da ‘yan kasashen Aljeriya da Chadi da Somaliya. Alfijir Labarai ta rawaito hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun kama akalla …
Wata sabuwar ƙungiyar ‘yan tawaye, mai suna, Mouvement Patriotique du Niger, MPN, ta ɓulla a yankin arewacin Jamhuriyar Nijar. Alfijir labarai ta ruwaito kungiyar tawayen …
Gwamnatin sojin Nijar ta sanar da rage farashin man fetur a fadin ƙasar. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnatin ta rage farashin fetur ne ƙasa daga …
sojojin Faransa suna tattaunawa da sojojin Nijar kan ficewar “wani bangare” na sojojin daga kasar bayan juyin mulki. Alfijir Labarai ta rawaito Faransa ta fara …
Kimanin ‘yan Najeriya miliyan 137 ne ke fuskantar matsanancin talauci a fadin kasar. Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki da Tattalin Arziki …