Yadda Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci ta Jihar Kano, sun kai sumame wasu rumbunan da ake boye kayan abinci a jihar.
Idan za a iya tunawa, Shugaban hukumar, Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya gargadi ‘yan kasuwar da ke boye kayan abinci don tsauwala wa talaka.
kalli hotunan




Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V