Alfijr ta rawaito Wasu kishiyoyi guda biyu matan wani bawan Allah sun hada baki da masu garkuwa da mutane domin a sace
mahaifiyar mijin nasu a jihar Katsina.
Bayan masu garkuwar sun tafi da
surukar tasu, sai suka sauya shawara suka dawo da ita surukar gida, suka Kuma debe matan suka tafi dasu cikin daji, yanzu haka dai
matan suna hannun barayin a cikin daji.
Ga Video ɗin nan a kasa
👇👇
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇