Hukumar Kula da Ganin Wata ta ƙasar Saudiyya, ta sanar da cewa ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a ƙasar.
Hakan na nufin za a azumci ranar Talata, inda Ramadanan na bana za a cike ya zama an yi azumi 30 kenan.
Don haka ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu, 2024 ce za ta yi daidai da 1 ga watan Shawwal na shekarar 1445 bayan hijira.
A kan haka ne hukumar gudanarwar ƙasar Saudiyya, ta umarci jama’ar ƙasar da su cike azuminsu zuwa 30, sannan su yi idi a ranar Laraba.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk