Katafariyar makarantar koyar da kiwon lafiya dake birnin Kano wato COGNATE COMMUNITY COLLEGE OF HEALTH SCIENCES & TECHNOLOGY ta shirya daukar sabbin dalibai masu sha’awar kowon harkar lafiya, kamar yadda hukumar makarantar tace a sanar muku ya ikwani
Hukumar makarantar COGNATE COMMUNITY COLLEGE OF HEALTH SCIENCES & TECHNOLOGY, KANO ta fara sai da form na samun gurbin karatun kiwon lafia.
Dan samun form, ana iya ziyartar farfajiyar makarantar mai adireshi kamar haka
No. 867, Sheikh Ja’afar Road, Opposite GGSS Chiranchi, Along Panshekara Road, Kano.
Darrusan da wannan katafariyar makarantar keyi sun hada da;
– COMMUNITY HEALTH (CHEW da JCHEW)
– ENVIRONMENTAL & PUBLIC HEALTH
– MEDICAL LABORATORY SCIENCE
– PHARMACY
– REPRODUCTIVE HEALTH
– XRAY & IMAGING TECHNOLOGY
– REMEDIAL STUDIES
Dan samun sauran bayanai da ba’a gane ba, ana iya kiran daya daga cikin wannan lambobin dake a kasa
Malam Umar
07066256657
Malam Hassan
08067272002



Ilmi hasken Rayuwa, Lafiya Uwar jiki.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t