Al’umma sun shiga fargaba sakamakon wata sanarwa da Gwamnatin Tarayya ta Ma’aikatar Lafiya ta fitar, inda ta yi kira ga hukumomin kiwon lafiya da su …
Tag: Lafiya
A wani bangare na tausaya wa da kyautatawa al’umma da shugaban asibitin Best Choice Alh Auwal Lawal yayi ya bayyana rage kaso 30 cikin 100 …
A cikin ƙoƙarinsa na rage yawan mace-macen mata masu juna biyu da ƙananan yara, Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sake ƙaddamar da Asibitin …
Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa (NANNM) reshen jihar Kano, ta bai wa gwamnatin jihar wa’adin kwanaki 15 da ta gaggauta biya musu bukatunsu …
Likitoci a Jihar Kano, sun bayyana damuwarsu kan rashin isassun likitocin da za su ke duba marasa lafiya, wanda hakan ya sa suke shirin tafiya …
Hukumar gudanarwar Asibitin Tarayya da ke Jihar Gombe (FTH) ta haramta wa ma’aikatanta yin ‘kirifto’ ko ‘mining’ a lokacin da suke bakin aiki. Alfijir Labarai …
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da kyakkyawan tsari na haihuwa kyauta a dukkan Manyan asibitocin jihar Kano. Wannan wani babban abin alfahari ne na Jin …
Kwamishinan ma’aikatar lafiya na jihar Kano Dr. Abubakar Labaran Yusuf ya kaddamar da fara raban maganin zazzabin cizon sauro ga al’ummar jihar Kano a yau …
Shahararren asibitin nan na da ya jima yana kula da lafiyar al’umma mai suna Best Choice Specialist Hospital ya nanata kudurinsa na samar da ingantaccen …
Hukumar dake kula da asibitoci masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe wani asibiti mai suna Sassauka Clinic and Diagnosis Centre, dake unguwar …
Daga Aminu Bala Madobi Uwargidan shugaban kasa, Sen. Oluremi Tinubu, ta ce gano cutar gaulanci tunda wuri-wuri wato Autism zai iya taimaka wa mutanen da …
Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta amince da korar wasu ma’aikata 3, tare da dakatar da wasu ma’aikatan na 3 babban asibitin Karamar Hukumar …
Captain din Super Eagle Ahmad Musa ya kai ziyara ta musamman a fadar mai martaba sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero. Ahmad Musa ya bayyanawa …
Yana iya zama kalubale, amma babu wani kalubalen da ba za a iya shawo kansa ba Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta nada sabbin …
Alfijr ta rawaito daruruwan mutane ne suka taru a kan titunan Landan, babban birnin kasar Ingila, domin nuna adawa da manufofin gwamnati kan Tsarin Kiwon …
Alfijr ta rawaito Naira ta fadi kasa da Naira 742 akan kowacce dala a daidai bangaren kasuwar canji (FX), wacce aka fi sani da Black …
Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja, babban birnin tarayyar Nigeria a ranar Alhamis ta amince da daukaka karar da ake tsare …
Alfijr ta rawaito Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF), Abubakar Malami, ya baiwa Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) izinin gurfanar da tsohon Ministan …
Alfijr ta rawaito bayan da dubun wasu mutane uku da ake zargi da yunkurin sace tsohon ma’aikacin su, Ifenuga Olayinka, bayan ya kore su a …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Talata Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …