Kotu ta yanke hukuncin daurin shekara 20 ga wanda ya shirya munanan hare-hare a Kano a 2012

IMG 105542 201125 1763632550731

Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja Nijeriya ta yanke hukuncin ɗaurin shekara 20 ga mutumin da ya tsara hare-haren ta’addanci da aka kai a Kano a watan Janairun 2012.

Mai shari’a  Justice Emeka Nwite ya yanke wa Hussaini Isma’ila da aka fi sani da Mai Tangaran hukuncin ne bayan ya amasa tuhume-tuhumen da Hukumar Tsaron Farin kaya ta DSS ta gabatar a kansa.

Mai shari’ar ya bayyana cewa hukuncin zai fara aiki ne tun daga lokacin da aka kama shi a 2017.

TRT Hausa

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *