Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Taadanci

IMG 151157 301125 1764511943907
Kano, Labarai

Labari Mai Dadi: Sojojin Najeriya sun ceto mutane 7 da aka yi garkuwa da su a Kano

Posted onNovember 30, 2025November 30, 2025

Sojojin Rundunar Operation MESA da ke ƙarƙashin runduna ta 3, ta sojojin Najeriya sun kubutar da mutane bakwai da ‘yan bindiga su ka yi garkuwa …

FB IMG 1764165657897
Labarai, Yan Bindiga

Wata Sabuwa: Albarusai Sun Zubo Daga Mota Gaban ABU Zaria An Zargin Na ’Yan Bindiga ne

Posted onNovember 26, 2025November 26, 2025

Lamarin ya bayyana a gaban ƙofar babban shigar ABU Zaria a safiyar Talata, lokacin da alburusai suka zube daga wata motar fasinja da ke wucewa …

FB IMG 1763718247926
Labarai, Ta addanci

Ibtila’i! Wasu ‘Yan bindiga sun sace ɗalibai da ma’aikata a wata makaranta a Jihar Neja

Posted onNovember 21, 2025November 21, 2025

Bayanai na cewa, maharan sun afka makarantar ne da misalin karfe biyu zuwa uku na dare, inda suka tafi da dalibai da ma’aikatan, sai dai …

IMG 105542 201125 1763632550731
Labarai, Ta addanci

Kotu ta yanke hukuncin daurin shekara 20 ga wanda ya shirya munanan hare-hare a Kano a 2012

Posted onNovember 20, 2025November 20, 2025

Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja Nijeriya ta yanke hukuncin ɗaurin shekara 20 ga mutumin da ya tsara hare-haren ta’addanci da aka kai a Kano …

IMG 122824 161125 1763292520513
Labarai, Ta addanci

Ta’adanci: DSS Sun Kama Babban Dillalin Makamai A Arewacin Najeriya

Posted onNovember 16, 2025November 16, 2025

Jami’an Hukumar  (DSS) sun kama wani mutum mai suna Musa Abubakar, wanda ake zargi da kasancewa babban dillalin makamai da ke bai wa kungiyoyin da …

B9
Kano, Labarai

Ƴan Bindiga sun sace mata biyar ciki har da mai shayarwa a Kano

Posted onNovember 10, 2025November 10, 2025

Ƴan bindiga sun kai hari a kauyen Yan Kwada da ke cikin kauyen Faruruwa a Karamar Hukumar Shanono ta Jihar Kano da yammacin jiya Lahadi, …

IMG 190849 04925 1757009345157
Labarai, Yan Bindiga

Matasa sun kashe ’yan bindiga 6, sun kuma sha alwashin kare kansu

Posted onSeptember 4, 2025September 4, 2025

Matasan Ƙaramar hukumar Shagari sun kashe wasu ’yan bindiga shidda da ake zargin suna cikin waɗanda suka addabi yankin Ƙaramar hukumar Shagari a Jihar Sakkwato. …

IMG 101605 31825 1756631792330
Labarai, Zamfara

Ibtila’i! Koƙarin tsere wa ƴan bindiga Mutum 16 sun rasu a haɗarin kwale-kwale a Zamfara

Posted onAugust 31, 2025August 31, 2025

Ana ci gaba da ƙoƙarin nemo gawarwakin mutanen ƙauyen Dan-Maga da haɗarin kwale-kwale ya rutsa da su a wani kogi, yayin da suke ƙoƙarin tsere …

B9
Labarai, Ta addanci

Takaddama Ta Janyo Matar Ɗan Sanda Ta Banka Masa Wuta A yayin Wata

Posted onDecember 24, 2024December 24, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Wata mata mai suna Sarah Ayinde, ta bankawa mijinta wuta, Mai suna Abidemi Ayinde, jami’in ‘yan sandan jihar Ogun Dake zaune …

Screenshot 20240618 092919 Facebook
Labarai, Ta addanci

Labari Mai Dadi! Shugaban ’Yan Daban Jihar Yobe Ya Shiga Hannun Hukuma

Posted onJune 18, 2024June 18, 2024

Rundunar ta kara da cewa ta yi nasarar  kama wasu ’yan kungiyar asiri, wadanda a halin yanzu suke amsa tambayoyi. Alfijir labarai ta ruwaito ’Yan …

Screenshot 20240513 211817
Labarai, Ta addanci

Karsen Alewa! Dubun Wata ’Yar Daba Da Ke Amfani Da Kayan ’Yan Sanda Ta Cika

Posted onMay 13, 2024May 13, 2024

Jami’an ’yan sanda a jihar Neja sun kama wata da ake zargin ’yar daba ce sanye da kayan sarki. Alfijir labarai ta rawaito Rundunar ’yan …

© 2025 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab