Kowa Ya Debo Da Zafi: Kaɗan Daga Cikin Irin Asarar Da Amurka Ta Tafka Rana Ta 7, Da Tsokanar Fada Da Iran

IMG 134607 06326 1772801176272

Wata Cibiyar Bincike a Amurka ta kiyasta cewa yakin da ƙawancen Amurka da Isra’ila suka ƙaddamar kan Iran ya ci wa Washington dala biliyan 3.7 cikin sa’o’i 100 na farko, wato kwatankwacin kusan dala miliyan 900 a kowace rana.

Bincike da cibiyar nazari kan dabarun ƙasa da ƙasa ta CSIS da ke Washington ta yi ya nuna cewa yaƙin da ya shiga rana ta bakwai a wannan Juma’a, ya sanya Amurka kashe kuɗi fiye da ƙima, sakamakon amfani da manyan jirage da makamai da sauran kayan yaƙi na zamani masu tsadar gaske, alhali abin da Iran ke kashewa bai taka kara ya karya ba.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *