Babban Hafsan Sojin ƙasa na Amurka, Randy A. George, ya yi murabus daga mukaminsa nan take bayan umarni daga Sakataren Yaƙi, Pete Hegseth. Rahotanni sun …
Babban Hafsan Sojin ƙasa na Amurka, Randy A. George, ya yi murabus daga mukaminsa nan take bayan umarni daga Sakataren Yaƙi, Pete Hegseth. Rahotanni sun …
Iran ta yi watsi da wa’adin da Shugaban Amurka Donald Trump ya gindaya mata, na cimma yarjejeniya ko kuma buɗe mashigin Hormuz ba tare da …
Iran ta samu nasarar kai hare-hare akan wasu wurare masu yawa a gabas ta tsakiya…. 1.. Ginin kamfanin Oracle dake kasar Daular Larabawa UAE .. …
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Amurka zata fice daga yaƙin da take yi a Iran nan da makonni biyu zuwa uku masu zuwa ko …
Alƙaluma daga babban bankin Isra’ila sun nuna muhimmin asarar tattalin arziki da aka alaƙanta da kisan kiyashin Gaza da rikicin yankin. Rahotanni sun nuna sauyi …
Wata gobara ta tashi a jirgin ruwan Amurka na dakon jiragen sama na yaƙi mai suna Gerald R Ford yayin da yake aiki a Gabas …
Daraktan cibiyar yaƙi da ta’addanci na ƙasar Amurka ya sanar da ajiye aiki a shafinsa na soshiyal midiya, inda ya ce “tunaninsa bai amince masa …
Rasha ta yi kira ga Amurka da Isra’ila da su dakatar da kai hare-hare kan Iran, tana mai cewa ya kamata su koma teburin tattaunawa …
Kafar yaɗa labaran Iran ta ruwaito cewa hukumomin ƙasar sun kama mutum 30 bisa zarginsu da yi wa Amurka da Isra’ila leƙen asiri. Kafar ta …
Wani babban jami’in tsaron Iran, Ali Larijani, ya yi gargaɗi ga shugaban Amurka Donald Trump, inda ya ce ya kamata ya yi hankali domin kada …
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, ya taya Mojtaba Khamenei murna kan naɗinsa a matsayin sabon jagoran addinin Iran, tare da tabbatar da goyon bayansa ga ƙasar. …
Da Alama Ƙasashen Turai da dama sun fi mayar da hankali kan rikicin da ke tsakanin Rasha da Ukraine, wanda ya daɗe yana barazana ga …
Wata Cibiyar Bincike a Amurka ta kiyasta cewa yakin da ƙawancen Amurka da Isra’ila suka ƙaddamar kan Iran ya ci wa Washington dala biliyan 3.7 …
Bayan munanan hare-haren da Iran ta kai tsakar birnin Tel Aviv na Isra’ila a safiyar yau Juma’a da bayanai ke cewa ya kashe mutane masu …
Sojojin Kiyaye Juyin Juya Halin Iran a ranar Alhamis sun bayyana cewa, rundunar sojin ruwan kasar ta kai hari kan wani jirgin ruwan dakon mai …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumomin tsaron kasar Iran sun sanar da kama wasu mutane da ake zargin su da aiki a matsayin leken asiri da …
Duk da yarjejeniyar tsagaita wuta da aka kulla tsakanin kungiyar Hamas da Isra’ila, akalla Falasɗinawa uku sun rasa rayukansu a ranar Alhamis sakamakon hare-haren Isra’ila …
Bayanan hoto,Yadda motoci suka tsaya a bisa babbar hanyar Ayalon a cikin birni Tel Aviv, inda mutane suka fito daga motocinsu domin yin ta kansu. …
Rundunar Sojin Isra’ila ta fara gudanar da bincike kan yadda na’urorin tsaronta suka gaza daƙile wasu rokoki biyar da kungiyar Hezbollah ta harba zuwa birnin …