Kungiyar Seyi Tinubu Youth Battalion (STYB) Ta Karrama Haj Surayya Sai Mama

IMG 20240302 WA0017

An karrama Hajiya Surayya ne da lambar yabo ta mace mafi jajircewa da tafiye-tafiye domin ci gaban Al ummarta (The Most Associated In Apc)

Haj Surayya wadda yanzu haka ita ce mai bawa Shugaban Jam’iyyar APC ta kasa Abdullahi Umar Ganduje shawara ta musamman, wadda aka fi sani da (Sai Mama).

Tun a baya lokacin Abdullahi Umar Ganduje yana gwamnan jihar Kano, an santa a gaba gaba wajen kokarin sadarwa tsakanin gwamnan da sauran jahohin kasar nan domin ci gaban jihar Kano.

Sai Mama macece mai gaskiya da rikon Amana, gata kuma da jajircewa wajen duk abinda ta yi imani da shi, don haka jama a musamman wadanda suka santa ba za suyi mamaki da irin wannan karramawar ba.

Alfijir labarai na taya Haj Surayya Sai Mama murnar wannan karramawar da aka sake yi mata.

IMG 20240302 WA0016
📸 Alfijir labarai
IMG 20240302 WA0018
📸 Alfijir labarai

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *