Labari Mai Dadi! Alfijir Labarai Na Gayyatarku Daurin Auren Haj Maryam Fantimoti (Maman Mawaka)

Sayyada Fantimoti

Iyalan Marigayi Alh Sale Muhd Hadeja

Dana

Alh Jibrin Muhd Hotoro

Na farin Cikin Gayyatarku Daurin Auren Yayan su

Amarya
Haj Maryam Sale Fantimoti (Maman Mawaka)

Da

Ango
Alh Mubarak Jibrin Muhd Hotoro

Za a Shaida wannan Auren Mai Albarka A Ranar Lahadi 8th Sep 2024 — 05 Ga Rabi’ul Awwal 1446

Za a Daura Shi A Unguwar Court Road kusa Da  Kotun Nafiu, Masallacin Alh Bako Barde.

Wannan Goron Gayyata Ne Ga Kowa Da Kowa, Wanda Bai Sami Damar Halarta Ba Muna Bukatar Addu’arsa

Kar A Manta Da Kula Da Barayin Waya Da Takalma, A Cikin Gida Kuma Mata Su Kula Da Jakunkunansu Da Sarkokin Wuyansu.

Mai Gayyata Musa Best Seller Editan Jarida Alfijir Labarai.

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *