BBC ta tabbatar da sahihancin hotunan da aka yaɗa a shafukan sada zumunta da ke nuna harbo jirgin sojin Amurka na AWACS a sananin sojin saman Amurka na Prince Sultan da ke Saudiyya.
Kwanaki biyu da suka gabata ne dakarun juyin juya halin Iran suka fitar da sanarwar kai hari sansanin, tare da bayyana cewa sun lalata jirgin da wasu jiragen zuba wa jiragen yaƙi mai.
Amurka da na da irin waɗannan jirage da ke aiki sansanin. Nazarin da aka ya na nuna cewa an ƙara irin waɗannan jirage har shida zuwa sansanin kafin kai harin.
Kawo yanzu Amurka ba ta ce komai ba game a harin.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t