Majalisar dokokin Kano ta tantance Mustapha Kwankwaso a matsayin kwamishina

IMG 20240402 WA0030

Daga Aminu Bala Madobi

Da misalin wajen 12:58 ne, majalisar dokokin kano ta kammala tantance sunayen kumwamishinoni 4 ciki kuwa har da Mustapha Rabiu kwankwaso, yaro ga jagoran jamiyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa kwankwaso.

Tunda fari dai, gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ne ya aikewa majalisar da sunansa domin a tantance shi don ya bashi kujerar kwamishina.

IMG 20240402 WA0029
Majalisa
IMG 20240402 WA0028
Majalisa

Cikakken Bayani Na Nan Tafe…

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *